Yadda za a ceto Najeriya daga matsalar rashin tsaro - Hamza Al-Mustapha - BBC News Hausa
BBC News Hausa BBC News Hausa
582K subscribers
585,962 views
0

 Published On Premiered Jun 10, 2022

Tsohon babban dogarin shugaban Najeriya na mulkin soja, marigayi Janar Sani Abacha, wato Manjo Hamza Al-mustapha ya bayyana mana hanyoyin da yake ganin za a bi don ceto Najeriya daga halin da take ciki na rashin tsaro.

show more

Share/Embed