Ba zan taɓa manta tashin hankalin da na shiga a juyin mulkin Shagari ba - Maryam Sani Abacha
BBC News Hausa BBC News Hausa
582K subscribers
162,438 views
0

 Published On Jun 8, 2023

Yayin da tsohon Shugaban Najeriya, Janar Sani Abacha ke cika shekara 25 da rasuwa a yau, uwargidansa ta bayyana wa BBC yadda take rayuwarta a yanzu da kuma manyan abubuwan da ta fi tunawa game da shi.

show more

Share/Embed