Ina kan bakata kan shiga cikin daji don yaƙar ƴan bindiga - Dikko Radda
BBC News Hausa BBC News Hausa
582K subscribers
34,443 views
0

 Published On Oct 18, 2023

A cikin wannan tattaunawar, Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya yi bayani kan abubuwan da suka shafi gwamnatinsa, ciki har da shirin sauran gwamnoni kan lamarin tsaro.

show more

Share/Embed