A Fada A Cika tare da Babban Kwamandan Civil Defence kan sha'anin tsaro - BBC News Hausa
BBC News Hausa BBC News Hausa
582K subscribers
47,604 views
0

 Published On Dec 30, 2022

A wannan shirin mun yi duba ne kan sha'anin tsaro musamman kan sace mutane domin kudi fansa da rikici tsakanin makiya da manoma da fasa bututun mai, satar albarkatun kasa da kuma kai hare-hare kan kaddarorin gwamnati.

show more

Share/Embed