Duk abin da muke yi ’yan sa-kai ne suka koya mana - Turji
Aminiya Trust Aminiya Trust
52.5K subscribers
1,602,630 views
0

 Published On Premiered Mar 18, 2022

Bello Turji, kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu jihohin Arewa maso Yamma ya ce duk abubuwan da suke yi na kashe-kashen mutane, ’yan sa-kai ne suka koya musu.

show more

Share/Embed