Gaskiyar Magana: Juyin mulkin Nijar ya haifar da rarrabuwar kawuna
DW Hausa DW Hausa
74.4K subscribers
73,243 views
783

 Published On Premiered Aug 4, 2023

Shin mulkin soji zai iya share wa mutanen Jamhuriyar Nijar hawaye? Wadanne dalilai ne ya kamata ayi laakari da su domin guje wa salon mulkin sojoji ?

A cikin shirin Gaskiyar Magana na yau mun shirya gudanar da muhawara kan wannan maudu’i, inda muka gayyato muku Abdoulaziz M Taya , babban jami’in kuingiyar farar hula ta (MRSP) mai goyon bayan mulkin soji a Nijar da kuma Boubacar Dan Zourmani, dan siyasa da ke adawa da juyin mulki a wannan kasa da ke Afirka ta Yamma

show more

Share/Embed