Zargin sayen ƙuri'a ya mamaye zaɓen gwamnan Edo
BBC News Hausa BBC News Hausa
608K subscribers
1,429 views
29

 Published On Sep 21, 2024

Wasu mazauna jihar Edo sun tabbatar wa BBC cewa jam'iyyu sun riƙa yi wa mutane tayin kuɗi naira 5,000 zuwa naira 10,000 domin su zaɓi jam'iyyarsu a lokacin da ake kaɗa ƙuri'a.

Ga cikakken bayanin da suka yi kan yadda zaɓen ya kasance a jihar.

show more

Share/Embed