Illolin da ambaliyar ruwa ta yi wa birnin Maiduguri
BBC News Hausa BBC News Hausa
608K subscribers
1,839 views
42

 Published On Sep 22, 2024

Kusan mutane miliyan biyu ambaliyar ruwa ta shafa a birnin Maiduguri wanda ya kawo cikas ga harkokin kasuwanci da makarantu da asibitoci da sauran abubuwan yau da kullum.

Gwamnatin na yunƙurin daidaita al'amura a birnin, sai dai ɓarkewar cututtuka da ke yaɗuwa ta hanyar gurɓataccen ruwa, da rashin abinci mai gina jiki na iya zama barazana ga lafiyar mutane.

show more

Share/Embed