Ba ni da babban burin da ya wuce na yi aure – Malam Tsalha
BBC News Hausa BBC News Hausa
612K subscribers
33,199 views
476

 Published On Aug 5, 2021

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 60, shirin ya tattauna da Ahmad Isma’il Basso, wanda aka fi sani da Malam Tsalha, da ke fitowa a shirin talabijin na Daɗin Kowa.

A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake takawa a shirin.

show more

Share/Embed