An yi ta cewa mu jefa ɗanmu a kogi zai tafi ya bi ƴan'uwansa iskokai'
BBC News Hausa BBC News Hausa
612K subscribers
17,322 views
337

 Published On Oct 5, 2024

Wani magidanci a jihar Nasarawa, wanda ɗansa ke fama da cutar shanyewar ƙwaƙwalwa (cerabral palsy) ya ce masu magani sun yi ta ruɗar sa cewa ɗansu Hamza zai iya bin ruwa ya tafi ya bi 'ƴan'uwansa' iskokai.

show more

Share/Embed