Idan Kuka Bari Maza Suka San Wannan Sirri Na 6 - wlh Mata Munshiga 3
Rocksoul TV Rocksoul TV
115K subscribers
26,955 views
346

 Published On Jun 22, 2020

SIRRI NA 6

Abu ne mai matukar hadari, amma kowace mace tana son ace tana da shi, wasu suna batar da makudan kudade domin su mallake shi ko ta wane hali, su mallake shi ko da na wucin gadi ne. Burin su dai a ambace su a jerin wadanda suka mallake shi.

Da yawa yana halakar da wasu, wasu kuma suna kashe kan su a lokacin da suka rasa shi

show more

Share/Embed