Dadin Kowa Sabon Salo Episode 46
AREWA24 AREWA24
634K subscribers
444,142 views
2.3K

 Published On Mar 24, 2018

A lokacin da burin Alawiyya da Nazir ya cika , wani mummunan abu ya kuma biyo bayansu, wanda ke barazana ga jin dadin da suke tinanin samu na gaba. Yayinda a gefe guda Kyauta dillaliya ta dauko ruwan dafa kanta, domin ganin yanda zata kaya, mu hadu shirin Dadin Kowa kashi na 46

show more

Share/Embed