Dadin Kowa Sabon Salo Episode 59
AREWA24 AREWA24
634K subscribers
319,984 views
1.6K

 Published On Jun 23, 2018

DANBABA ya shiga hannu, ko wane mataki ALH BUBA zai dauka? Asirin ADAMA ya tonu a gaban KAMAYE kuma KAMAYE ya dau zafin da bai taba dauka ba. KYAUTA ta hadiyi kaya daga wurin su GAYE wadda ta makale mata. Su IB sun sa himmar yaki da abinda ya addabi al’umarsu. BINTU tayi nisa bata jin kira, inda IB yake kokarin ceto ‘yar’uwarsa.

show more

Share/Embed