Inajin Wani Abu Yana Fita daga Gabana Idan Ina Waya da Budurwata. | Tambayoyi da Amsa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
131K subscribers
57,416 views
1.4K

 Published On Premiered Feb 25, 2024

Tambayoyi

0:10 Malam Me Zan Rika Yi Domin Na Kara Tsoron Allah

9:17 Ya Sheikh Wannan Tsananin Rayuwar da Muke Ciki A Najeriya Shin Laifinmu ne mu Talakawa ko Laifin Shuwaganni.?

9:35 Shin Mutum Zai Iya Yin Wankan Janaba tare da Alwala, amma da iya niyyar wankan kadai.?

11:24 Shin zan iya sallar Nafila Bayan Asubahi.?

12:22 Inajin Wani Abu Yana Fita daga Gabana Idan Ina Waya da Budurwata.

15:53 Ina Aiki A Super Market Din Yan China. Sai daga Baya Suka Fara Sayar Da Giya da Naman Alade, to zan cigaba da aiki dasu ko kuma zan daina ne.?

show more

Share/Embed