Tambayoyin Auratayya: 40 | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
131K subscribers
52,541 views
823

 Published On Premiered Feb 22, 2023

Tambayoyi

1- Shin mutum yana wuce lokacin aure.?
2. Hukuncin matar da ta tafi wani waje ta tare, ba tare da mijinta ya bita ba har tsawon wata 3.
3. Hukuncin yarinyar da take da samari biyu, daya malamin islamiyya daya kuma kirista ne. to wanne ya kamata ta aura.
4. Hukuncin auren mace domin addininta

show more

Share/Embed