Talaka ba ya samun wata riba daga dimokraɗiyya a Najeriya - Sani Zangon Daura
BBC News Hausa BBC News Hausa
613K subscribers
23,310 views
344

 Published On Jun 2, 2024

A hirarsa da BBC kan cikar mulkin dimokraɗiyya shekara 25 a Nijeriya, Alhaji Sani Zangon Daura, tsohon ministan aikin gona ya ce talaka a yanzu ba ya ƙirga wata riba daga mulkin dimokraɗiyya a ƙasar.

show more

Share/Embed