Mahangar Zamani tare da Sarauniyar Kyau ta Najeriya, Shatu Garko
BBC News Hausa BBC News Hausa
607K subscribers
68,417 views
1.2K

 Published On Jan 12, 2024

A yau shirin Mahangar Zamani ya karɓi baƙuncin Sarauniyar Kyau ta Najeriya, Shatu Garko, kuma ta bayyana mana yadda ta tsinci kanta a Gasar Sarauniyar Kyau da kuma bayanai game da rayuwarta, waɗanda mutane ba su sani ba.

show more

Share/Embed