Mahangar Zamani Kan Yadda Mace Za Ta Yi Dogaro Da Kanta Tare Da Madina Maishanu
BBC News Hausa BBC News Hausa
607K subscribers
57,345 views
1K

 Published On Feb 19, 2022

Ina matan da ke son zama masu dogaro da kansu ta hanyar sana'a?

Shirin Mahangar Zamani na wannan makon na cike da darrusan da za su taimaka muku wajen cimma wannan burin.

show more

Share/Embed