Mijina Baya Gajiya Da Saduwar Aure | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
131K subscribers
172,716 views
2.6K

 Published On Premiered Nov 30, 2023

Tambayoyin

1. Malam Mijina Yana da kirki, shekarunmu ashirin da yara hudu, malam matsalarsa daya baya gajiya da saduwa.

2.Shin mijin da ya auri mace tana aiki kuma sunyi maganar aikin kafin
auren, sai bayan aure yace dole sai ta ajiye aikin ko kuma tana wajen
aiki yace dole sai ta dawo gida, idan taki bin umarnin shi a nan ta
sabawa Allah. Kuma (Shi mijin nauyin ya'yan shi sun mashi yawa
abubuwa da yawa matar ita take yi, kuma da zaran an biya ta albashi
sai ya san yanda yayi ya amshi kudi a cikin albashin nata)

show more

Share/Embed