Tasirin Zaben Turai na 2024 ga Nahiyar Afirka
DW Hausa DW Hausa
74.6K subscribers
1,347 views
84

 Published On Jun 14, 2024

An gudanar da zaben majalisar dokokin Turai, inda jam'iyyun masu tsattsauran ra'ayi suka yi ba zata ta hanyar samun kuri'u masu dumbin yawa, wannan ka iya yin tasiri ga makomar alaka da ke tsakanin nahiyar Afirka da Turai idan har masu akidar tsattsauran ra'ayi suka jagoranci siyasar nahiyar.

show more

Share/Embed