Scholarship: Khalifa University UAE - Tallafin Karatu a Kasar United Arab Emirates
Hausaly Hausaly
1.4K subscribers
345 views
8

 Published On Sep 26, 2024

Hausa:
Shin kana neman tallafin karatu a duniya? Khalifa University, daya daga cikin manyan jami’o'in duniya, na bada guraben karatu ga dalibai daga kasashe daban-daban. A wannan bidiyo, za mu tattauna yadda zaka nemi tallafin karatu a wannan jami'a dake kasar United Arab Emirates (UAE). Zamu bayyana sharuɗɗan neman gurbin karatun, yadda zaka cike fom, da sauran abubuwa da suka kamata ka sani. Kada ka bari wannan dama ta wuce ka! Kalli bidiyon domin cikakken bayani.

Application Link: https://www.ku.ac.ae/undergraduate-ad...

✈️Apply through our agency, contact us via Whatsapp
+2348131227047

👥 Join Hausaly WhatsApp Group for Scholarship Updates: https://bit.ly/4biM4ti

English:
Are you looking for scholarships abroad? Khalifa University, one of the world's top universities, offers scholarships to international students. In this video, we’ll discuss how to apply for a scholarship at this prestigious institution in the UAE, including the requirements and the application process. Don’t miss this opportunity! Watch now for full details.

#Scholarship #KhalifaUniversity #TallafinKaratu #UAE #Hausa #StudyInUAE #HausaScholarships #nigerianstudents

show more

Share/Embed