Noman Dankali a Cikin Buhu a Gida - How to Grow Sweet Potatoes in Sacks in Your Home Garden
Gudulley Farms Gudulley Farms
8.23K subscribers
6,994 views
208

 Published On Aug 23, 2024

A wanna video zamu nuna muka dalla-dalla yadda zakuyi noman dankalin Hausa (Sweet Potato) a cikin buhu a cikin gida jen ku.

Daga tanadin kasar da zakuyi amfani da ita, zuwa takin kashin shanu, zuwa NPK kai har yadda zaku shirya kasar duk yana cikin wannan video.
Ku kalla don ku karu sannan ku bar mana comment na yadda zaku fara naku noman dankalin Hausa (Sweet Potatoe) a cikin buhu a gida jen ku.

#potatoes #sweetpotatoe #dankali #dankalinhausa #nomandankali #potatoefarming #growpotatoe #growyourownfood #gudulleyfarms #growwithgudulleyfarms #backyardfarming #backyardgardening #growinsacks #garderningtips

show more

Share/Embed