Yallabai akwai wani shafi da ke kira PRINCE OF ZAYZAU wanda akace ku kuka bude shi. ya abun yake
Kasar Zazzau A Jiya da Yau Kasar Zazzau A Jiya da Yau
1.03K subscribers
142 views
4

 Published On Sep 19, 2021

Yallabai akwai wani shafi da ke kira PRINCE OF ZAYZAU wanda ake ta cece kuce akan masu ruwa da tsaki akanshi wanda wasu ke cewa iyalan Marigayi Iyan Zazzau ke da wannan shafin, a yayin da wasu kume ke cewa iyalan Marigayi Sarkin Zazzau Shehu Idris ke kula ko daukar nauyin wannan shafin

show more

Share/Embed