Daga Bakin Mai Ita Tare Da Baba Ari
BBC News Hausa BBC News Hausa
612K subscribers
92,554 views
1.2K

 Published On Oct 27, 2021

Baba Ari wanda ya shahara wajen wasan barkwanci a fina-finan Kannywood ya bayyana mana dalilinsa na yawan fitowa a matsayin datijo a cikin shirye-shirye.

show more

Share/Embed