Yadda ake ƙirga sakamakon zaɓen gwamnan Edo
BBC News Hausa BBC News Hausa
608K subscribers
800 views
17

 Published On Sep 21, 2024

Bayan kammala kaɗa ƙuri'a da rana a zaɓen gwamnan Edo, hankulan mutane sun karkarta zuwa tattara sakamakon a matakin ƙaramar hukuma kafin daga bisani a tattara a matakin jiha.

kalli yadda ake ƙirga sakamakon a mazaɓar Ogbe 1 da ke Oba Market a birnin Benin, inda wakilan jam'iyyu duka sun sa hannu kan sakamakon cikin zaman lafiya.

show more

Share/Embed