Makiyayin da ke cajin wayarsa da hasken rana a wurin kiwo
BBC News Hausa BBC News Hausa
610K subscribers
2,464 views
86

 Published On Sep 30, 2024

Matashin makiyayi a Gombe, Muhammad Badamasi ya ce ba sa buƙatar zuwa cikin gari yin cajin wayoyinsu, saboda hasken rana ya kawo musu sauƙi, ba sai sun dogara da kai cajin waya a wuraren da ake da lantarki.

Amfani da hasken rana a matsayin makamashi na daɗa samun karɓuwa hatta a wurare masu nisa, inda mazauna irin waɗannan wurare, ba su da hanyar samun lantarki cikin sauƙi.

show more

Share/Embed