Yadda Seyni Kountché ya yi wa Hamani Diori juyin mulki
Madubi TV Madubi TV
50K subscribers
126,403 views
1.3K

 Published On Apr 17, 2023

A wannan shiri mun duba juyin mulki na farko ne da ya gudana a Jamhuriyar Nijar. Wannan juyin mulki ƙarƙashin jagorancin Seyni Kountché shi ya kawo ƙarshen gwamnatin Hamani Diori a shekarar 1974

show more

Share/Embed